2. Yin adalci akansa da waninsa.
3. Kamewa daga cutar da mutane.
4. Janyo mutane alkhairi da karesu daga cutarwa.
5. Yafiya da kauda kai idan aka zalunceka.
6. Amsar uzuri da yarda da uzurin mutane.
7. Sakin fuska da kyawon mu'amula.
8. Yin magana mai dadi da mutane da kwantar musu da hankali da fada musu abinda zai amfanesu.
9. Kamewa daga yada aibun mutane tare da damuwa da abin su.
10. Sadar da wanda ya yanke zumuncika da baima wanda ya hanaka da yafiya ga wanda ya zalunceka.
GUDUN DUNIYA TV
07010058721
0 Comments