Subscribe Us

header ads

KOMAI AKA SAMU A'DUNIYA LAFIYA TA FISHI!

 

KOMAI AKA SAMU A'DUNIYA LAFIYA TA FISHI!!!
Kamayar da rayuwarka taxama murmushi Dan tayi armashi.
Idan rayuwarka a kulum ta zama a cikin hawaye,
To dadin duniya zai yimaka tawaye.


<Sodayawa mukanyi darya badon muna cikin farin ciki ba.d
Damuwarka sirrin ka ce,
Bakowa yakamata yasan da ita ba 

<Sau dayawa mukan kashe kudinda bamu dasu akan abinda bamu bukata
Don mu burge wanda baidamu damu ba.

<Abokinka daga cikin dabbobi yafi dabba daga cikin abokanka.

<Idan kana neman rayuwar da ba matsala to kanemi wata duniyar daban ba wannan ba.

<Sihirin duniya yafi na bokaye,
Bokaye suna raba mata da mijine,
Ita kuma duniya tana raba mutun ne da Allah mahaliccinsa.

<Idan kana cikin murna sai ka dauka duk duniya kowa dariya yake yi,
A ranar da kashiga damuwa sai ka ga kaar anyiwa kowa mutuwa.
Duniyarka rayuwarka.

<Idan ka rufe idonka Dan kada kaga mutumin banza,
Shima mutumin kirki zai wuce baka ganshiba.

<
<Kada kayi shawarar yin kyauta da marowaci,
Kada kayi shawarar aikin jarumta da matsoraci
Kada ka shawarci saurayi kan batun aure.
Kada kanemi ilimi wajen wanda bayi dashi.
Idan gaskiya tana cikin karfi kowa yana iya binta,
Idan karya tana cikin rauni kowa yana iya kinta,
Babbar fitina itace gaskiya tayi rauni,
Karya tayi karfi,
Anan kam sai dai mumini ke tsira.

Wanda kake jin duriyarsa idan yana nan,bashine muhimmin mutum ba
Muhimmin mutum shine in baya nana ake ganeshi.

GUDUN DUNIYA TV
07010058721

<

Post a Comment

0 Comments